'Farin cikin da na samu kaina lokacin da na haifi ƴan biyar'
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Shekarar wannan matar bakwai da aure ba ta samu haihuwa ba, kafin daga bisani Allah Ya ba ta ƴan biyar a lokaci ɗaya
Ta shaida wa BBC al'amarin na cike da ban al'ajabi, sannan renon yaran akwai ƙalubale amma ita duk da haka yana sa ta nishaɗi.