Bidiyo kan muhawarar soke lefe ko barinsa
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
A ƴan kwanakin ana ci gaba da yin muhawara a arewacin Najeriya kan batun ko a soke lefe ko a ci gaba da yinsa.
Wasu na ganin idan an daina lefe to ya kamata a ɗauke wa iyayen amarya ma ɗawainiyar yin kayan ɗaki da gara, a bar miji ya yi su.
Ku yaya kuke gani kan wannan lamari?