Rikicin shugaban ƙasa da ɗaliban jami’a a Turkiyya
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyo:
Jami’ar Bogazici ta Istanbul, ɗaya daga cikin jami’o’i mafi girma, tana adawa da naɗa sabon shugaban makarantar da Recep Tayyip Erdogan ya yi, wanda ke da alaƙa da jam’iyya mai mulki ta AKP.
Ɗaliban jami’ar sun yi ta zanga-zangar adawa da abin da suka kira ƙoƙarin Erdogan na yin mulkin muallaja a makarantun Turkiyya.
Wasu bidiyo da za ku so ku kalla: