Matan Afirkan da shekarar 2020 ta yi musu rana duk da annobar korona

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Mata a Afirka sun mamaye abubuwa da yawa a shekarar 2020 duk kuwa da annobar cutar korona da ta gallabi duniya.

A cikin wannan bidiyon, mun nuna wasu daga cikinsu da irin abubuwan da suka cimma.

Esther Akello Ogola da Azeezat Olaoluwa da Maisie Smith-Walters ne suka shirya.