Matan Afirkan da shekarar 2020 ta yi musu rana duk da annobar korona

Bayanan bidiyo, Matan Afirkan da shekarar 2020 ta yi musu rana duk da annobar korona
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Mata a Afirka sun mamaye abubuwa da yawa a shekarar 2020 duk kuwa da annobar cutar korona da ta gallabi duniya.

A cikin wannan bidiyon, mun nuna wasu daga cikinsu da irin abubuwan da suka cimma.

Esther Akello Ogola da Azeezat Olaoluwa da Maisie Smith-Walters ne suka shirya.