...Daga Bakin Mai Ita tare da Laylah Ali Othman

An wallafa

Ku latsa hoton da ke ƙasa don kallon bidiyon:Na taɓa wanka wa wani sanata mari - Laylah Othman

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 25, shirin ya tattauna da wata shahararriya a kafafen sada zumunta a Najeriya, kuma ƴar kasuwa wato Laylah Ali Othman.

Laylah ta shaida wa BBC wasu abubuwa da yawa da suka shafi rayuwarta ciki har da batun aurenta.

Daukar bidiyo da tacewa: Fatima Othman

Ga wasu na baya da za ku so ku kalla