Bidiyon Ku San Malamanku tare da Shiekh Abduljabbar Nasiru Kabara
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan da yake jihar Kano a arewacin Najeriya, kuma shugaban Ƙadiriyya Riyadul Jannah, Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya ce babban abin da ya sa a gaba yanzu a rayuwarsa shi ne nazari kan Hadisan Manzon Allah SAW.
Malamin ya fadi hakan ne a wata hira ta musamman da BBC Hausa ke yi a wani shirinta na Ku San Malamanku.
Wannan bidiyon Ku San Malamanku tare da Shiekh Abduljabbar Nasiru Kabara