Bidiyon cibiyar zanga-zangar Lagos a jiya da yau

Bayanan bidiyo, Bidiyon cibiyar zanga-zangar Lagos: Jiya da Yau
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A jiya Talata ne dai aka yi ta gudanar da zanga-zanga a Unguwar Lekki da ke jihar Legas inda har wasu da ake zargin jami'an tsaro ne suka buɗe wuta ga masu zanga-zanga.

A jiyan dai, Lekki Toll Gate na cike da mutane masu zanga-zanga, amma yau kuma wurin kamar an yi ruwa an ɗauke.