Zaben Amurka na 2020: Me ya sa na wannan karon ya sha bamban da na baya?

Bayanan bidiyo, Me ya sa zaben shugaban Amurka na wannan karon ya sha bamban da na baya?
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wannan zaben na shugaban Amurka na shekarar 2020 ya sha bamban da sauran na baya da aka saba yi.

To ko me ya sa hakan? Sai ku kalli wannan bidiyon don ganin amsar.

Ƙarin labarai masu alaƙa