Ko mafarkin Man City kan Messi zai iya tabbata?
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Lionel Messi ya shaida wa Barcelona cewa yana so ya yi gaba bayan shekara 20 yana murza mata leda kuma ya yi amannar cewa zai bar kungiyar ba tare da biyan ko sisi ba.
To ko mafarkin nasa zai tabbata?
Abdulrazak Bello da Ummulkhairi Ibrahim masu sanin makamar aiki a BBC Hausa kuma dalibai a Jami'ar Nile da ke Abuja sun yi mana nazarin hakan a wannan bidiyon.
Ma'aikata
Daukar bidiyo; Fatima Othman, Bashir da Abdussalam Usman
Tace bidiyo: Fatima Othman
Shiryawa: Umar Rayyan
Karin labaran da za ku so ku karanta