Bidiyo: Yaron da ya ƙware a girki a Moroko duk da naƙasarsa

Bayanan bidiyo, Bidiyo: Yaron da ya ƙware a girki duk da naƙasarsa
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wannan yaron mai suna Chef Omar, ya yi suna sosai a shafukan sada zumunta a Moroko saboda yadda yake wallafa irin girke-girken da ya kware a kai duk da naƙasar da yake fama da ita.