Bidiyo: Mata baƙaƙen fata masu ƙiba sun ce suna ganin kyawun kansu
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Mata baƙaƙen fata masu ƙiba sun ce suna ganin kyawun kansu. Sun magantu ne saboda yadda a wannan zamanin ake yi wa masu ƙiba wani irin kallo daban.