Kullen korona bai hana matasa shan miyagun kwayoyi ba in ji Dr Abdullahi Abdul

Bayanan bidiyo, Bidiyon hira da Dr Abdullahi Abdul kullen korona bai hana matasa shan miyagun kwayoyi ba
An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Dr Abdullahi Abdul, shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta jihar Kano ya yi karin bayani akan kalubalen da ke addabar hukumar.