Cikar asibitoci saboda coronavirus ta yi ajalin ɗana ɗan shekara uku
An wallafa
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Iyayen Rafa sun kai shi asibitoci da dama - amma sun rasa wanda zai karbi ɗansu don duba shi. Ya mutu sakamakon cutar kansar jini.