Coronavirus a Najeriya: An fara sallah a Masallatan Abuja

Bayanan bidiyo, Bidiyon fara sallah a Masallatan Abuja
An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A wannan bidiyon za ku ga yadda aka fara sallah a wasu mallatan bayan da BBC ta leka wani babban masallaci a Abuja sakamakon bude wuraren ibadah da Shugaba Buhari ya bayar da umarnin yi.