Coronavirus: Matar da ke sayar da abincin naira huɗu lokacin cutar

Bayanan bidiyo, Wata mata da ke sai da abincin naira 4 a lokacin korona
An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Wata mata mai shekara 81 wadda ta shekara 30 tana sai da abinci a kan naira 4 ta ce ba za ta kara farashi ba a lokacin annobar korona.

Matar -- wadda take a kudancin Indiya -- ta yi tashe sosai saboda saukin abincin nata.

Kalli bidiyon ka ga yadda abincin yake.

Karin bayani kan coronavirus
Karin bayani kan coronavirus