Ranar Ma'aikata: Jinjina ga ma'aikatan lafiya
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Ranar daya ga watan Mayu ce ranar ma'aikata a fadin duniya.
A wannan karon an yi duba a kan irin kokarin da ma'aikatan lafiya suke yi wajen yakar cutar korona.

