Maraba da watan Ramadan: Ga wasu abubuwa dangane da shi

Bayanan bidiyo, Maraba da Watan Ramadan
An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallo bidiyon:

A cikin wannan bidiyon, Fatima Othman da Halima Umar Saleh sun yi duba kan wasu muhimman abubuwa dangane da Watan Ramadan.