Coronavirus: Likitoci 'yan Najeriya da ke Burtaniya sun yi magana kan cutar

Bayanan bidiyo, Likitoci 'yan najeriya da ke Burtaniya sun maganta kan Korona
An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Wasu likitoci 'yan Najeriya sun nemi 'yan Afirka da gwamnatocin kasashen Afirka da su bi shawarwarin masana a harkar lafiya domin dakile yaduwar cutar.