Kalli wadanda suka kirkiro gasar #DontRush
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Gasar #DontRush ta karade duniya inda mata suke shiga gasar suna yin kwalliya.
Wadanda suka kirkiro gasar sun ce sun yi hakan ne saboda zaman gida ya washe su.