Coronavirus: Yadda mutane ke killace kansu a kan bishiya a India
An wallafa
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Dubban mutane a Indiya sun bar birane inda suka koma kauyukansu a yayin da aka sa dokar hana zirga-zirga, wacce ta janyo rudani da damuwa.
A yanzu wasu mutanen a kauyuka suna killace kawunansu a kan bisihyoyi saboda gudun yada cutar ga danginsu da suka fi fuskantar hadarin kamuwa da ita.