Yadda coronavirus ta shafi tattalin arzikin duniya

Bayanan bidiyo, Yadda coronavirus ta shafi tattalin arzikin duniya
An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A yayin da kasuwannin saka hannayen jari na duniya suke karyewa, shi ma farashin man fetur ya yi kasa.

Wane yanayi tattalin arzikin duniya yake ciki?

Wannan labarin zai yi bayani game da yadda coronavirus za ta iya jawo karyewar tattalin arzikin duniya da kuma lalacewarsa.

Karin bayani kan coronavirus
Karin bayani kan coronavirus