...Daga Bakin Mai Ita tare da Abdul Amart
An wallafa
Latsa hoton sama don kallon bidiyon
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 18, shirin ya tattauna da fitaccen tauraron fina-finan Hausa Abdul Amart, wanda aka fi sani da Mai Kwashewa, inda ya amsa tambayoyin da za su sa ku dariya.