Bikin ranar Valentine ya saba wa Musulunci - Sheikh Abdullah Gadon Kaya
An wallafa
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Sheikh Abdullah ya ce ware rana don yin bikin Valentine haramun ne. Ya kara da cewa akwai hanyoyi da dama da Musulunci ya tsara don nuna kauna da soyayya.