Bidiyon Kwamishina Bahaushe na farko a Legas

Bayanan bidiyo, Kwamishina Bahauseh na farko a Legas
An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Abdullahi Ahmed Kabir shi ne kwamishina Bahaushe na farko da aka taba samu a kudancin Najeriya.

A makon da ya gabata ne gwamnan Legas Babajide San-Olu ya rantsar da shi a matsayin Kwamishinan Muhalli da Kula da Gabar Teku.

An haife shi a garin Legas ranar 29 ga watan Disambar 1966, amma dan asalin arewacin Najeriya ne.

Bidiyo: Umar Shehu Elleman