Brighton ta dauki aron Ansu Fati daga Barcelona

Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye kan cefanen 'yan kwallo yayin da ake shirin rufe kasuwar cinikin 'yan wasa na turai da kuma labaran wasanni