Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Juventus na fatan kammala cinikin Pogba a makon nan

Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye kan cefanen 'yan kwallo da labarin wasanni.

Rahoto kai-tsaye

Mohammed Abdu

Barkamu da wannan lokacin

Jama'a barkanmu da wannan lokacin a shirin labaran cinikayyar 'yan kwallo da ke gudana da wasu labarin wasanni a rana irin ta Alhamis.

Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper Tw zan gabatar muku da shirin.

Za ku iya bayar da gudunmuwa a BBC Hausa Facebook ko a Twitter