Man City da Burnley
Wasu sabbin abubuwa a gasar cin kofin Premier League tun da aka koma buga wasanni.
Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Wannan shafi ne kai tsaye kan wasan Premier League tsakanin Manchester City da Burnley da wasu labaran wasanni da ke wakana a rana Litinin
Mohammed Abdu
Wasu sabbin abubuwa a gasar cin kofin Premier League tun da aka koma buga wasanni.
Jama'a barkanmu da saduwa a labaran wasanni kai tsaye a wasa tsakanin Manchester City da Burnley.
Sunana Mohammed Abdu zan gabatar muku da shirin.