Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Yaushe ne Messi zai ci kwallo na 700?

Wannan shafi ne da ke dauke da labarin wasanni kai tsaye da ke zuwa muku musammam don sanar da ku abubuwan da ke faruwa a karshen mako a fagen wasanni

Rahoto kai-tsaye

Mohammed Abdu

  1. Brighton 1-1 Arsenal

    Za a je a duba kwallon a VAR

  2. Brighton 0-1 Arsenal, Nicolas Pepe

    (

  3. Bayern Munich 3 : 1 Freiburg

    Wasan karshe da ake buga gasar Bundesliga.

  4. Premier League: Brighton 0-0 Arsenal

  5. Wasan da aka yi da na idan anjima a Premier League

  6. An koma zagaye na biyu - Brighton 0-0 Arsenal

  7. Yadda kungiyoyin uka buga zagayen farko

  8. Brighton 0-0 Arsenal

  9. Brighton 0-0 Arsenal

    An je hutu ba ci sai dai batun da ke gaban Arsenal hi ne raunin da golanta ya yi

  10. Jama'a barkanmu da wannan lokacin na labarin wasanni kai tsaye da zan dunga kawo muku a wannan lokacin.

    Ana buga gasar Premier League da Spanish La Liga da karawar karshe a gasar Bundesliga.

    Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper TW zan kasance tare da ku, za kuma ku iya bayar da gudunmuwa ko tafka muhawara a Facebook ko ta Twitter a BBC hAUSA.