Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Jami'an EFCC sun kama tsohon ministan lantarki Saleh Mamman

Wannan shafi yana kawo muku labarai kai-tsaye kan abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Abdullahi Bello Diginza, Haruna Kakangi, Nabeela Mukhtar Uba and Mukhtar Adamu Bawa

  1. Dalilan ƙaruwar hare-haren ta'addanci a yankin Sahel

  2. Arsenal na zawarcin Osimhen,Mourinho zai iya koma wa Real Madrid

  3. Me zai rage a ƙarfin NATO idan Amurka ta fice daga kawancen?

  4. Ƴan wasa 10 da za su haska a zagayen kusa da ƙarshe na Gasar Zakarun Turai

  5. Abin da muka sani kan kashe masu kallon ƙwallo a Adamawa

  6. Ganduje ya mayar wa Abba Kabir martani

  7. Yadda batun tsayar da ɗan takarar haɗin gwiwa ya raba kan 'yan adawar Najeriya

  8. Ko jam'iyyun hamayyar Najeriya za su iya tsayar da ɗan takara ɗaya?

  9. Bayern Munich na son ta tsawaita kwantaragin Kane,Chelsea na nazari kan Alonso da Silva

  10. Rigunan ƙasashe da za su fi ƙayatarwa a Gasar Kofin Duniya ta 2026

  11. Wane ne mutumin da ya kai hari a taron da Donald Trump ke halarta?

  12. Ƙasashe 10 da suka fi yawan masu fama da yunwa a duniya

  13. Newcastle na son Jackson,watakil Conte ya koma Chelsea

  14. Yadda mutanen wasu garuruwan Sokoto suka watse bayan sace sama da mutum 100

  15. Dadasare: Macen da ta fara aikin jarida da asibiti a arewacin Najeriya

  16. Yadda jiragen Iran marasa matuƙa suka sauya yadda ake yaƙi a duniya?

  17. Me zamu iya tunawa game da rangadin Fafaroma Leo XIV a Afrika?

  18. FA Cup: Chelsea ta kai wasan karshe kwana hudu da korar koci, The FA Cup

    Enzo Fernandez ne ya ci ƙwallon da Chelsea ta kai wasan karshe a FA Cup, bayan doke Leeds United 1-0 a Wembley ranar Lahadi.

    Ƙungiyar Stamford Bridge ta samu wannan damar kwana huɗu tsakani da korar kociya, Liam Rosenior, saboda kasa samun nasarorin da ake bukata.

    Chelsea, wadda ke fama da koma baya ta yi wannan namijin kokarin karkashin kociyan riƙon kwarya, Calum McFarlane da zai yi aiki zuwa karshen kakar bana.

    Leeds ta sa ran za ta yi wani abun, ganin wasa na uku da ta fuskanci Chelsea da yin nasara 3-1 cikin watan Disamba a Elland Road da yin 2-2 a karawa ta biyu a Stamford Bridge a Premier League a bana.

    Yanzu dai Chelsea za ta sake komawa Wembley ranar 16 ga watan Mayu, domin buga wasan karshe da Manchester City, wadda ta yi waje da Southampton 2-1 ranar Asabar.

    Karon farko da Chelsea ta kai zagayen karshe a FA Cup tun bayan rashin nasara a hannun Liverpool a 2022.

  19. Ko Cristiano Ronaldo zai iya lashe manyan kofuna biyu a bana?

  20. Arsenal na zawarcin Araujo, Man U na shirin sayar da 'yan wasa 13