Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist (@kaitamustapha)
Masu bibiyarmu a wannan shafin a nan muka zo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye, sai kuma gobe Alhamis idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Za ku iya ziyartar shafinmu na Facebook ko Twitter ko kuma na Instagram domin bayyana ra'ayoyinku kan irin labaran da muke wallafawa ko kuma tafka muhawara a kai.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin:
- Erdogan ya kori ministansa na kuɗi saboda faɗuwar darajar kuɗin Turkiyya
- Dalilan da suka hana buɗe layukan waya a Zamfara
- Wasu sun ƙone wani ɓangare na ofishin Sanata Barau Jibrin a Kano
- Majalisar Ɗinkin Duniya na son a tara mata dala biliyan 41
- Nau’in korona na Omicron ya zama alaƙaƙai a Afrika ta Kudu
- Kotu ta buƙaci a ba shugaban IPOB Nnamdi Kanu ‘cikakkiyar walwala’
- Hazo ya sa an rufe makarantu a Indiya
- Gwamnatin Kaduna za ta kori malaman makaranta 233
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da ma wasu muhimmai.