Maraba
Kun shigo shafin labarai kai-tsaye na BBC Hausa mai kawo labaran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya.
Sai dai za mu fi mayar da hankali kan Najeriya da Nijar da Ghana da Kamaru da maƙotansu.
Umar Mikail ke muku barka da hantsin Laraba - ta bawa ranar samu.