Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Buhari ya sake yin 'kakkausan gargaɗi' ga 'yan fashin daji

Wannan shafin na kawo maku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da makwabtanta da suaran ƙasashen duniya

Rahoto kai-tsaye

Awwal Ahmad Janyau and Umar Mikail

Maraba

Muna maku maraba da kasancewa da mu a wannan shafin inda za mu kawo maku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya.

Da fatan za ku kasance da mu domin sanin halin da duniya ke ciki.