Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a nan muka zo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye, sai kuma gobe Litinin idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin:
- Firaiministan Ethiopia ya sallami manyan jami'an gwamnatinsa
- Donald Trump ya ƙi amincewa da shan kaye
- Yadda ake shirye-shiryen bikin miƙa wa sabon Sarkin Zazzau sandar girma
- Biden da Kamala sun buɗe sabon shafin Twitter na shirye-shiryen karɓar mulki
- An rantsar da sabon shugaban ƙasa a Bolivia
- Joe Biden ya fara ranarsa ta farko a matsayin zaɓaɓɓen shugaba da kai ziyara coci
- Tsohon Shugaban Amurka George W Bush ya yi wa Biden murnar lashe zaɓe
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da ma wasu muhimmai.




















