Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a nan muka zo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye, sai kuma gobe Lahadi idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin a yau:
- Amurka ta yabi Najeriya kan taimakawa wurin ceto ɗan ƙasarta a Nijar
- Ana ci gaba da zaƙulo waɗanda suka tsira a girgizar ƙasar Turkiyya
- Sean Connery: Jarumin shirin James Bond ya mutu
- An harbi wani malamin coci a Faransa
- 'Yan tawaye sun kashe mutum 21 a Jamhuriyyar Dimokraɗiyyar Congo
- Fashewa ta kashe yara biyu a Iraƙi
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da ma wasu muhimmai.