Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a nan muka zo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai-tsaye, sai kuma gobe idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin a yau:
- ASUU za ta ci gaba da yajin aiki har sai an biya mata buƙatunta
- Najeriya ta kashe kusan duka kuɗin shigarta na wata biyar a biyan bashi
- Ganduje ya bai wa ma'aikatan Kano hutun sabuwar shekarar Musulunci
- Kotun Ƙolin Indiya ta yi umarni a sake bincike kan mutuwar Sushant Rajput
- Babban sifeton 'yan sanda ya bayar da umarnin sake kamo Sunday Shodipe
- Za a buɗe wani kundi da za a rinƙa rajistar masu fyaɗe a Ghana
- Sama da 'yan ci-rani 40 suka mutu a hatsarin kwale-kwale a Libiya – MDD
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da ma wasu muhimmai.