Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a nan muka zo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye, sai kuma gobe Asabar idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin.
- An kashe mutum 21 a kudancin Kaduna
- Naira Marley ya amsa laifin saɓa dokar kulle
- INEC ta samar da shafin da za a rika bibiyar zaɓe kai tsaye
- Sallar Juma'a karon farko a Legas bayan sama da watanni huɗu
- Adadin waɗanda suka mutu a Beirut ya kai 154
- Buhari ya amince da Ize-Iyamu a matsayin ɗan takarar APC a Edo
- Ƙungiyar Shi'a ta Hezbollah ta nisanta kanta da fashewar sinadarai a Lebanon
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da ma wasu muhimmai