Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a nan muka kawo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye, sai kuma gobe Juma'a idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin.
- Trump zai aika dakarun soji 'don maganin tsageru a jihohi'
- A karon farko an ga Shugaba Buhari sanye da takunkumi
- An yi nasarar yi wa Sarki Salman na Saudiyya tiyatar mafitsara
- An yi jana'izar Tolutope Arotile
- Kamfanin ƙera jirgi na Airbus zai kori ƙarin ma'aikata 900
- Facebook zai samar da intanet mai arha a Afrika
- Amitabh Bachchan ya ƙaryata labarin cewa ya warke daga korona
- Karnuka sun fara gano masu korona
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da ma wasu muhimmai.