Rufewa
Jama'a a nan muka kawo karshen labarai da rahotanni kai tsaye kan abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Daga cikin labaran da muka wallafa muku akwai:
- Majalisar Dattawa ta bukaci a sauke hafsoshin tsaron Najeriya
- Mutum 229 sun mutu a Iran cikin awa 24
- Jana'izar Isma'ila Isa Funtua kai-tsaye
- Sai 'yan Najeriya sun so za a kawo ƙarshen rashin tsaro – Buratai
- An kashe mutum tara a wani sabon hari a Kaduna
- Buhari ya gwale 'yan Majalisar Dattawan Najeriya
- Gwamnatoci a Birtaniya sun gaza kare ƙasar daga barazanar tsaro daga Rasha – Rahoto
- Trump ya yi barazanar tura ƙarin 'yan sandan tarayya zuwa jihohi
- Abin da ya kai Jonathan fadar Shugaba Buhari
- Ma'aikaciyar jinya ta farfaɗo bayan kwana 40 a sume sakamakon cutar korona
- Zimbabwe za ta kara santya dokar hana zirga-zirga a kan corona
- Amurka ta buƙaci ƙasashen duniya su yaƙi jam'iyyar kwaminisanci ta China
- Nijar za ta sayar wa Najeriya tataccen man fetur
- Amurka na tuhumar China kan leken asiri ta intanet kan riga-kafin Covid-19
- Igiyar ruwa mai karfi ta tsaga jirgin ruwan dakon kaya a Kamaru
Kuna iya zuwa can kasan shafin don karanta labaran da muka wallafa a yau.
Sai ku kasance da mu gobe da safe don sake jin halin da duniyar ke ciki.