Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a nan za mu dasa aya a labaran da muke kawo muku kai tsaye, sai kuma gobe Lahadi idan Allah ya kai mu, za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin a yau:
- A rika bayar da riga-kafin korona ga waɗanda suka fi bukata - Bill Gates
- Mutum biyar sun mutu a wani rikici a Afrika Ta Kudu
- Ba za mu iya kulle harkokin kasuwancinmu ba - Rouhani
- Korona ta kashe mutum 70,000 a Brazil
- Tsohon shugaban BBC na sashen Hindi ya mutu
- Za a bayar da tallafin miliyan $408 a Dubai
- Pantami ya kai wa El-Rufai ziyara a Kaduna
- Gwamnatin Mali na neman yin sulhu da masu zanga-zanga
Ku duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da ma wasu muhimmai..