Budewa
Masu bibyarmu Nasidi Adamu Yahaya da Buhari Muhammad Fagge ne ke muku barka da tashi da fatan an wayi gari lafiya.
Ku kasance da mu a tsawon wannan rana domin kawo muku labarai da rahotanni da suka shafeku kai tsaye daga Najeriya da Nijar sauran kasashe da ke makwabtaka na Afrika, har ma da sauran sassan duniya baki daya.