Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a daidai wannan lokaci muka kawo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye, sai kuma gobe Litinin idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labarai da rahotanni da muka wallafa a wannan shafin:
- COVID-19: Shugaban ƙasar Ghana ya killace kansa
- Mexico ta zama ƙasa ta biyar da korona ta fi kashe mutane a duniya
- Ana binciken 'yar takarar jam'iyyar adawa a Singapore
- Yadda za a nemo sauran yaran da aka sace a Kano
- Korona ta kashe sama da mutum 10,000 a Rasha
- Ban yi nadamar yin sulhu da 'yan bindiga ba – Matawalle
- Musulmai a Sri Lanka na kuka kan umarnin ƙona gawa
- Shugaban kasar Mali ya tattauna da gamayyar 'yan adawa
- An sallami shugaban 'yan sanda da mataimakinsa a Sudan
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da ma wasu muhimmai.


















