Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a daidai wannan lokaci muka kawo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye, sai kuma gobe Lahadi idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labarai da rahotanni da muka wallafa a wannan shafin:
- An kashe mutum hudu a wani harin bam a Somaliya
- Korona ta sake ɓulla a Barcelona
- Matar gwamnan Benue ta kamu da cutar korona
- Gwamnan Ebonyi ya kamu da korona
- Sri Lanka ta girke 'yan sanda don bin dokar sanya takunkumi
- Ma'aikatan kamfanin Bajaj 250 sun kamu da korona
- Bikin samun 'yancin kai: An gargaɗi Amurkawa kan wuce gona da iri
- Za mu dakatar da gwajin hydroxychloroquine – WHO
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da ma wasu muhimmai.