Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a daidai wannan lokaci muka kawo karshen kawo muku labarai da rahotanni kai-tsaye, sai kuma gobe idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin kanun labaran da muka wallafa a wannan shafin:
- Mutum fiye da dubu 330 sun kamu da korona a Brazil
- Sojoji sun 'kashe 'yan fashi 135' a Katsina da Zamfara
- Za a buɗe wuraren ibada a Iran ranar Lahadi
- Akwai yiwuwar ci gaba da gasar La Liga ranar 8 ga Yuni
- Sifaniya za ta buɗe ƙasar ga masu yawan buɗe ido
- An yi wa mutum miliyan 1.4 gwajin korona a rana guda a Wuhan
- 'Ana neman waɗanda suka ce sun ga wata'
- El-Rufai ya kai samame kan iyakar Kaduna da Kano
- Yawan mace-mace na ƙara raguwa a Italiya
- Iran za ta buɗe wuraren ibada ranar Lahadi
- Covid-19: An sallami ƙarin mutum 45 a Legas
- Gwamnatin Sokoto ta rarraba takunkumin rufe fuska ga masallatai
Ku duba kasa domin karanta labaran da wasu muhimmai...