Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a daidai wannan lokaci muka kawo karshen kawo muku labarai da rahotanni kai-tsaye, sai kuma gobe idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin kanun labaran da muka wallafa a wannan shafin:
- Fiye da miliyan huɗu da rabi sun kamu da korona a duniya
- An saka ranar dawo da tafiye-tafiye a Italiya
- An kashe 'yan fashi 27 a Zamfara
- Korona ta hana marasa lafiya miliyan 2 zuwa asibiti a Najeriya
- NNPC ya bai wa Abuja kyautar asibiti don kula da masu korona
- Ana murnar rabuwa da Ebola sai ga kuma korona
- Jaririya 'yar wata huɗu ta kamu da korona a Kaduna
- Mutum na ƙarshe mai Ebola ya gudu a Congo
- Buhari ya karbi maganin korona na Madagascar
- Mutum 55 sun sake warkewa daga korona a Jigawa
Ku duba kasa domin karanta labaran. Mu kwana lafiya....