Mourinho ya kashe jimillar kudi fam miliyan £358.8 wajen sayen 'yan wasa tun zuwansa Manchester United.
Eric Bailly – Dan
wasan baya - daga Villarreal - £30m
·Zlatan Ibrahimovic – Dan
wasan gaba - daga Paris St-Germain - ya zo a son kansa
·Henrikh Mkhitaryan – Dan
wasan tsakiya- daga Borussia Dortmund - £26.3m
·Paul Pogba -
Dan wasan tsakiya - daga Juventus - £89m
·Victor Lindelof – Dan
wasan baya - daga Benfica - £31m
·Romelu Lukaku – Dan
wasan gaba - daga Everton - £75m
·Nemanja Matic -
Dan wasan tsakiya - daga Chelsea - £40m
·Alexis Sanchez – Dan
wasan gaba - Arsenal - musaya da Mkhitaryan
·Diogo Dalot – Dan wasan gaba - daga Porto - £19m
·Fred -
Dan wasan tsakiya - daga Shakhtar Donetsk - £47m
·Lee Grant – Mai
tsaron gida - daga Stoke £1.5m