An takaita zirga-zirga a baburan hawa
- Marubuci, Yusuf Ibrahim Yakasai
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC Hausa, Kumasi, Ghana
Mutane suna da damar ci gaba da harkokin su a Ghana a lokacin da ake ci gaba da zaben. To sai dai an hana yawo da babura a yau har zuwa gobe da safe