Masu zaɓe sun fara fita rumfunan zaɓe
Wasu mutane sun fara fita rumfunan zaɓe domin kaɗa ƙuri'arsu a zaɓen ƙananan hukumomi jihar Kano mai cike da taƙaddama.
Wata kotun tarayya dai ta bayar da umarnin ɗage zaɓen, yayin da babbar kotun jihar ta bayar da umarnin gudanar da shi.
Babbar jam'iyyar hamayyar jihar, APC ta ce ba za ta shiga zaɓen ba