Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye dangane da muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar 25/03/2026.

Rahoto kai-tsaye

Usman MINJIBIR da Aisha Babangida

Buɗewa

Masu bibiyarmu barkan ku da safiyar ranar Laraba da Hausawa ke wa kirari da ta Bawa ranar samu. Kamar kullum yau ma mun sake zuwa da shafinmu na kai tsaye da ke kawo muku irin wainar da ake toyawa a Najeriya da sassan duniya.

Da fatan za ku ci gaba da kasancewa da shafin na BBC Hausa da ma sauran shafukanta na sada zumunta.