Sallama
Masu binmu a wannan shafi, kamar kullum muna yi muku fatan an wayi gari lafiya.
Abdullahi Bello Diginza ke fatan kasancewa da ku, domin zagayawa da ku faɗin duniya don sanin halin da take ciki.
Ku ci gaba da kasancewa da shafin namu
Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 28/12/2024
Abdullahi Bello Diginza da Ahmad Bawage